(Kwasa kwasasa kwasa) Mai wanka da faro neh (Kwasa kwasasa kwasa) Dantabashir (Kwasa Kwasasa kwasa) Daga mana hannu a sama Ana rawa ana dan kwana Daga mana hannu a sama Ana rawa ana dan kwana Daga mana hannu a sama Ana rawa ana dan kwana Daga mana hannu a sama Ana rawa ana dan kwana (gon gon) Idan da kudi kazo kawo In babu kudi kazo koma Idan da kudi kazo kawo In babu kudi kazo koma AFIJAJAN nake fita neman kudi kullum Ni AFIJAJAN nake fita neman kudi kullum Talauci bama shiri fada muke kullum Ni da talauci bama shiri fada muke kullum Talauci bashi da rana Talauci bashi da rana Sau daya yayi mini ranaaa Dan ya kashe makiyana Kwasa kwasasa kwasa (Wayyo Allah na) Kwasa kwasasa kwasa (Zo siya mana watu) Kwasa kwasasa kwasa (Wayyo Allah na) Kwasa kwasasa kwasa (Zo siya mana watu) Bana fada da aboki sai wanda yazo mini da munafurci Ina da girmama kowa amma ni bana jurewa wulakanci Wai me nayi maka neh dan uwa kake ta so kaga bayana Wai me nayi maka neh dan uwa kake taso kaga bayana Daga mana hannu a sama Ana rawa ana dan kwana Daga mana hannu a sama Ana rawa ana dan kwana Daga mana hannu a sama Ana rawa ana dan kwana Daga mana hannu a sama Ana rawa ana dan kwana (gon gon) Idan da kudi kazo kawo In babu kudi kazo koma Idan da kudi kazo kawo In babu kudi kazo koma (Mega mix)