Hah
Everything Music
Allah ya raba mu da rashi
Ko cikin kale ya hada mu da dami
Sama ya zama gun zaman mu a kashi
In mun je farauta mu samu na gashi
Gamu a ko ina
We will not be poor ina
Sunan mu zai shiga ko ina
Tsaku tsaku birni kauyuka
Allah ya raba mu da rashi
Ko cikin kale ya hada mu da dami
Sama ya zama gun zaman mu a kashi
In mun je farauta mu samu na gashi
Gamu a ko ina
We will not be poor ina
Sunan mu zai shiga ko ina
Tsaku tsaku birni kauyuka
Wando daya, kullum kan in sa Ma Sai Na Wanke
Uhn Uhum wani sa'in ma ya kan barke
Babu belt a Jeans di na, da mazargi na kan tanke
Aljuhu, asusu, banki duk duk all I have is 1K
Wadannan dalilan ne suka sa ni na zage dantse
Da biro a bisa paper, talauci murus na rantse
An ce, idan mai kudi ya kashe duka kadan ne
Now everywhere stew, cin lamin da na yi na mance
Firewa a jirgi daga danfo, tun kan Keke
Now when we pull up, dem no dey boo us
They put their two's up,then later cue up
For photograph in the places we visit and where we grew up
Tell it raw, omo for my pot story no dey cook up
As we no dey sleep so and we no be Paul Kern You no go ask wetin dey do us
But first of all You know wetin poverty do us?
If no be say we look up to who's up omo the hood rough
My kind is rare like a plane crash survivor
Same God that did it for Me zai maka naka
Who been ever know say we go sell ba Alaba
We're international now, shaida na waka
Allah ya raba mu da rashi
Ko cikin kale ya hada mu da dami
Sama ya zama gun zaman mu a kashi
In mun je farauta mu samu na gashi
Gamu a ko ina
We will not be poor ina
Sunan mu zai shiga ko ina
Tsaku tsaku birni kauyuka
Allah ya raba mu da rashi
Ko cikin kale ya hada mu da dami
Sama ya zama gun zaman mu a kashi
In mun je farauta mu samu na gashi
Gamu a ko ina
We will not be poor ina
Sunan mu zai shiga ko ina
Tsaku tsaku birni kauyuka
I'm blessed in abundance
O.G keeping It one hunds
He respecting the young ones
Beehive the city where I'm from
Look how I’m killing it gon gon
We dey town, You dey miss, make You run come
I'll never ever lack good things
Sulemanu a duk yi
It's really been a while pushing
It took a lot to get through this
They thought the Man could not pull strings
Now all I do is make music
Every week I get bookings
But I’m still available kun ji
Let the Young money grow to old Tunechi
Allah ya raba mu da rashi
Ko cikin kale ya hada mu da dami
Sama ya zama gun zaman mu a kashi
In mun je farauta mu samu na gashi
Gamu a ko ina
We will not be poor ina
Sunan mu zai shiga ko ina
Tsaku tsaku birni kauyuka
Allah ya raba mu da rashi
Ko cikin kale ya hada mu da dami
Sama ya zama gun zaman mu a kashi
In mun je farauta mu samu na gashi
Gamu a ko ina
We will not be poor ina
Sunan mu zai shiga ko ina
Tsaku tsaku birni kauyuka